Labarai Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Yayan Tsohon Gwamnan Kano Malam Shekarau Rasuwa Posted onFebruary 11, 2026February 11, 2026 Allah ya yi wa ɗan’uwan tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, wato Alh. Dahiru Shekarau, rasuwa. Cikin wata sanarwa da hadiman tsohon gwamnan suka sanar …