Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Yayan Tsohon Gwamnan Kano Malam Shekarau Rasuwa

FB IMG 1770799664893

Allah ya yi wa ɗan’uwan tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, wato Alh. Dahiru Shekarau, rasuwa.

Cikin wata sanarwa da hadiman tsohon gwamnan suka sanar da manema labarai, sun ce ya rasu ne a ranar talata daren Larabar.

Za a gudanar da jana’izarsa da misalin karfe 10 na safe a Masallacin Juma’a na Giginyu, a yau Laraba

Muna addu’ar Allah ya jikansa da rahama Allah ya bawa iyalan sa da ƴan uwa hakurin wannan rashin Ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *