Labarai, Shugaba Tinubu Shugaban Najeriya Ya Aike Da Sunan Gen Dambazau, da sauran wasu Don A Naɗa Su Jakadun Najeriya Posted onDecember 4, 2025December 4, 2025 Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sabon rukuni na manyan jakadu wanda ya haɗa da wasu manyan tsoffin jami’an gwamnati da hafsoshin tsaro. A …