Labarai, Zamfara Zamfara: Zargin Juna Da Hannu A Ta’addanci Ya Yi Kamari Tsakanin Gwamna Da Minista A Jihar Posted onSeptember 27, 2024September 27, 2024 Takaddama a jihar Zamfara kan yadda matsalolin sha’anin tsaro ke kara tabarbarewa duk da kokarin da gwamnati da jami’an tsaro ke yi na ganin an …