Kotu, Labarai Kotu ta hana Rashida Mai Saʼa yin posting a social media har sai an gama shariʼar da Ruƙayya Dawayya ta yi kan zargin ɓata mata suna Posted onMay 12, 2026May 12, 2026 Kotun majistiri mai lamba 7 da ke Nomansland a Kano, ƙarƙashin mai shariʼa Halima Wali ta hana jarumar Kannywood Rashida Adamu Mai Saʼa yin posting …