Labarai, Shugaba Tinubu Tinubu ya sallami Fegho daga muƙamin mai bashi shawara kan Tattalin Arzikin Dijital da na Ƙirƙire Posted onSeptember 9, 2025September 9, 2025 Sanarwar ta fito ne a ranar Litinin cikin wata takarda da Abiodun Oladunjoye, Daraktan Ƙididdiga da Hulɗa da Jama’a na Fadar Shugaban Ƙasa, ya sanya …