Labarai, Mutuwa Innallahi wa’innailahi Raji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Dr Bature Abdulaziz Rasuwa Posted onMay 18, 2025May 18, 2025 Allah yayi wa Mahaifiyar Dr Batare Abdulaziz rasuwa a yau Lahadi. Za a ayi jana’izarta Masallacin Zarban dake unguwar Yan Kaba kusa da gidan Dr. …