
Allah ya yiwa Sheikh Nasiru Ahali Rasuwa a wannan dare 20/3/2025, Za’ayi Janaza bayan sallar Juma’a 1:300 a gidansa dake kan titin Katsina Road tudun …
Allah ya yiwa Sheikh Nasiru Ahali Rasuwa a wannan dare 20/3/2025, Za’ayi Janaza bayan sallar Juma’a 1:300 a gidansa dake kan titin Katsina Road tudun …
Ƙungiyar Jama’atu Izatil Bidi’ah Wa Ikamatus Sunnah ta rasa ɗaya daga cikin manyan malamanta, Sheikh Hassan Saeed Jingir, wanda ya rasu yau sakamakon rashin lafiya. …
Rundunar ‘yan sanda ta ƙasar Uganda ta ce tana bincike game da mutuwar wani ɗanƙwallon ɗan Najeriya mai suna Abubakar Lawal, wanda ya faɗo daga …
Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano, Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Daya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ya shaidawa …
Allah Ya yiwa Alhaji Danladi Haruna rasuwa a daren Asabar, yanzu haka anyi Janaizar sa a gidansa dake Daurawa kusa da makabartar Tarauni Kano Allah …
Ana tsaka da taron majalisar zartarwa ajali ya kira Abubakar Ewa, wanda shi ne Kwamishinan Yawon Buɗe Ido da Raya Al’adu na Jihar kuros Ribas …
Cikin alhini mu ke sanar da rasuwar ɗaya daga Daraktocin Hukumar Gudanarwar Rukunin Tashoshin Freedom Radio da Dala FM Alhaji Shehu Ɗalhatu. Marigayin ya rasu …
Allah ya yiwa Alh Muhammad Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa Sarkin Beli dake karamar hukumar Shira a jihar Bauchi, Muhammad Inuwa, wanda shine …
Allah ya yiwa Alh.Aminu Ibrahim (Sarkin Fulanin Gaya) rasuwa. Za’ayi jana’izarsa a yau Litinin da karfe 1:00 na rana a garin Tsangaya dake karamar hukumar …
Allah ya yi wa fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon kakakin jam’iyyar PDP na jihar Kano, Alhaji Musa Danbirni Fagge, rasuwa. Za a gudanar da …
Za ayi Jana’iza karfe 10 na safe gobe idan Allah ya kai mu a filin Babban Daki Gwangwazo cikin birnin Kano insha Allah. Hajiya Surayya …
Allah Ya yi wa Dan Isan Zazzau, Alhaji Umar Shehu Idirs, rasuwa a wani hatsarin mota da ya auku da yammacin ranar Talata. Dan Isan …
Allah yayi wa Shahararren ɗan jaridar nan Ahmad Isah Koko rasuwa. Malam Ahmad Koko, ya rasu ne a yau Alhamis bayan fama da jiyya, yayin …
Allah ya yiwa Mal Ahmad Garba kofar Na’isa Rasuwa, ya rasu ne bayan fama da rashin lafiya da yayi. Kafin rasuwarsa tsohon Director Operations, ne …
Kakakin Rundunar ‘Yan sandan SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce Barakita yana daga cikin ‘Yan daban da suke nema ruwa a Jallo. Wanda a karshe, …
Allah ya yiwa Shahararren Mawakin tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida Alh Garba Gashuwa Rasuwa Sanarwar ta fito ne daga bakin yar sa Maryam Garba …
Allah ya yiwa mai martaba sarkin Ningi Dr Yunusa Muhammad Dan Yaya OON rasuwa da Asubahin yau Lahadi a garin Kano. Za ayi jana’iza da …
Allah ya yiwa Mahaifiyar tsohon hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Attahiru Jega Hajiya Hauwa Muhammadu Jega Rasuwa Hajiya Hauwa ta rasu tana …
Allah Ya yiwa tsohon shugaban gidan rediyo Najeriya Kaduna (FRCN) kuma tsohon shugaban gidan rediyo Nagarta Malam Lawal Yusuf Saulawa, rasuwa cikin daren Asabar. …