Abuja, Labarai Lauya Falana ya soki Wike kan rabon gidaje ga alƙalai a Abuja Posted onNovember 14, 2024November 14, 2024 Femi Falana, lauyan kare hakkin dan’adam, ya soki Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya (FCT), kan baiwa alkalai gidaje. A watan Satumba, ministan ya kaddamar …