
Tun farko dai an saka ranar Asabar 22 ga watan Fabrairu na 2025 a matsayin ranar da za a gudanar da taron Rahotanni sun nuna …
Tun farko dai an saka ranar Asabar 22 ga watan Fabrairu na 2025 a matsayin ranar da za a gudanar da taron Rahotanni sun nuna …
Daga Aisha Salisu Ishaq Hukumar Babban Birnin Tarayya ta haramta sana’ar bola-jari a faɗin birnin. ’Yan sanda a Babban Birnin Tarayya Abuja sun buƙaci al’umma …
Daga Aisha Salisu Ishaq Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauye-sauyen shugabanci a jami’o’in gwamnatin tarayya da dama da su ka hada da …
Daga Aisha Salisu Ishaq Majalisar zartaswar Najeriya ta Amince da Biliyan 159 don ayyukan raya ababen more rayuwa a Abuja. Alfijir labarai ta rawaito Mariya …
Kimanin Dalibai biyu ne na makarantar Islamiyyah da ke unguwar Kuchibiyi a karamar hukumar Bwari, Dake Abuja suka mutu yayin da wasu hudu suka jikkata …
Aƙalla mutum 10 ne sun rasa rayukansu, wasu kuma da dama sun jikkata yayin wani turmutsutsi da ya faru a Cocin Holy Trinity Catholic Church …
An rufe filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja bayan da wani jirgi ya gamu da fashewar taya lokacin sauka, inda ya kauce …
Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya samu raunin harbin bindiga yayin da yake gwada laya mai kare harbi a unguwar Kuchibiyi, karamar …
Femi Falana, lauyan kare hakkin dan’adam, ya soki Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya (FCT), kan baiwa alkalai gidaje. A watan Satumba, ministan ya kaddamar …
Rundunar ‘yan sandan ta tabbatar da cewa an kaiwa jami’anta biyar hari a Wuse. Abin takaici, an tabbatar da mutuwar jami’ai biyu, yayin da wasu …
Yan bindiga sun harbi wani jagoran Jam’iyyar APC tare da yin awon gaba da ’ya’yansa biyu da wasu makwabtansa a Abuja. Alfijir labarai ta ruwaito …
Lamarin ya faru ne sa’o’i 24 bayan da ginin wata makaranta ya rufta kan ɗaliban da ke rubuta jarrabawa a Jos. Alfijir labarai ta ruwaito …
The University of Abuja has appointed Professor Aisha Sani Maikudi as the acting Vice-Chancellor of by the institution’. Her appointment was announced at the valedictory… …
Rahotanni sun bayyana cewa an tsinci gawar wani dan jarida na kamfanin sadarwa na Atar Communication, mamallakan gidan talabijin na Liberty TV/Radio a ranar Laraba …
President Bola Ahmed Tinubu has officially unveiled the commercial operations of the Abuja Rail Mass Transit system, also known as the Abuja Light Rail as …
Hukumar FCDA ta ba wa masu shaguna a kan titin Karmo zuwa Dei-Dei awa 24 su kwashe kayansu za ta yi rusau Alfijir labarai ta …
The National Agency for Food and Drug Administration and Control (NAFDAC) on Thursday in Abuja raided Sahad stores, a popular supermarket in Abuja for selling …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotanni sun bayyana cewa ƴan bindiga da yawansu ya zarce 40 sun kai sabon farmaki karamar hukumar Bwari da ke FCT, …
Babban Daraktan hukumar CODE, Hamzat Lawal ya bukaci Shugaba Tinubu ya dauki mataki kan Minista Nyesom Wike Alfijir labarai ta rawaito Hamzat ya ce ya …