Kotu, Labarai Kotu Tayi Umarnin Manna Sammaci a kofar Gidan Nasiru Baballe Ila Kan Sharadin Cigaba da gudanar da shari’ar Koda basu zo ba. Posted onApril 15, 2026April 15, 2026 Daga Rabi’u Usman Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a Filin Hockey Karkashin jagorancin mai shari’ah Dr. Umar Sunusi Dan Baba, ta Cigaba da …