Labarai, Mutuwa Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Ya Yiwa Alh Aliyu Abubakar Getso Tsohon Kwararran Ɗan Jarida A Kano Rasuwa Posted onOctober 5, 2025October 5, 2025 Allah Ya yiwa Alh. Aliyu Abubakar Getso Rasuwa, kafin rasuwar tasa kuma shine Sakataren Kungiyar APEX kuma tsohon Ma’aikacin gidajen radiyo kano tsohon ma’aikacin gidan …