APC, Labarai APC ta lashe zaɓen cike gurbi na mazaɓar Ghari/Tsanyawa a Kano Posted onAugust 17, 2025August 17, 2025 Jam’iyyar APC ta yi nasara a zaɓen cike gurbi na Ghari/Tsanyawa da aka gudanar a jihar Kano. Da yake bayyana sakamakon zaɓen da misalin ƙarfe …