Kasashen Waje, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsa: Iran ta kai wa jirgin ruwan dakon mai na Amurka hari a yankin Gulf Posted onMarch 5, 2026March 5, 2026 Sojojin Kiyaye Juyin Juya Halin Iran a ranar Alhamis sun bayyana cewa, rundunar sojin ruwan kasar ta kai hari kan wani jirgin ruwan dakon mai …