Kafar yaɗa labaran Iran ta ruwaito cewa hukumomin ƙasar sun kama mutum 30 bisa zarginsu da yi wa Amurka da Isra’ila leƙen asiri. Kafar ta …
Kafar yaɗa labaran Iran ta ruwaito cewa hukumomin ƙasar sun kama mutum 30 bisa zarginsu da yi wa Amurka da Isra’ila leƙen asiri. Kafar ta …
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya taya Mojtaba Khamenei murna kan naɗinsa a matsayin sabon jagoran addinin Iran, tare da tabbatar da goyon bayansa ga ƙasar. …
Sojojin Kiyaye Juyin Juya Halin Iran a ranar Alhamis sun bayyana cewa, rundunar sojin ruwan kasar ta kai hari kan wani jirgin ruwan dakon mai …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumomin tsaron kasar Iran sun sanar da kama wasu mutane da ake zargin su da aiki a matsayin leken asiri da …
Daga Aminu Bala Madobi Koriya ta Arewa ta yi Gargaɗi Kan Yaƙin Duniya Bayan Rahoton Kama Shugaban Venezuela. Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Koriya ta …
Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya sanar da dakatar da bayar da biza ga ‘yan Nijeriya daga ranar 1 ga Janairun 2026. Rahotanni sun ce …
Dan Gaddafi ya yi niyya ya bar Lebanon zuwa wani wuri na “sirri”, a cewar lauyansa, yana mai cewa yana da fasfo din Libya. Lebanon …
Daga Aminu Bala Madobi Zohran Mamdani, Musulmi, Dan Jam’iyyar Democrats, Kuma Dan Majalisar Dokokin Jihar New York, Yayi Shura Wajan Caccakar Manufofin Israela Da adawa …
Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Duniya (IOM) ta sanar cewa mutum 1,205 ne suka rasa matsugunansu daga biranen Bara da Umm Ruwaba a …
Rahotanni na cewa an samu katsewar intanet a sassa da dama na kamaru, yayin da ‘yan ƙasar ke ci gaba da jiran sakamakon zaɓen shugaban …
Duk da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka kulla tsakanin kungiyar Hamas da Isra’ila, akalla Falasɗinawa uku sun rasa rayukansu a ranar Alhamis sakamakon hare-haren Isra’ila …
Daga Aminu Bala Madobi A yayin kaddamar da fara musayar fursunonin yaƙin Israela da na Hamas, wasu yan Majalisar Wakilan Israela sun kwartama ihu ga …
Daga Aminu Bala Madobi Duk da kiraye-kirayen na a baiwa Donald Trump ganin yadda ya kwallafa rai kan wannan kyauta A wani abun bakin ciki …
Kasar Aljeriya ta bai wa jami’an diflomasiyyar Faransa 12 sa’o’i 48 su bar ƙasar, kamar yadda ministan harkokin wajen Faransa ya bayyana ranar Litinin, yana …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni Daga Birnin Accra, na cewa Sabon shugaban Ghana John Mahama ya rushe ma’aikatu bakwai domin rage tsadar harkokin mulki Sabon …
Satar dala miliyan 17 daga Babban Bankin Uganda ta jawo ce-ce-ku-ce a fadin kasar kan wanene ya aikata wannan aika-aikar. A baya, rahoton jaridar New …
Bayanan hoto,Yadda motoci suka tsaya a bisa babbar hanyar Ayalon a cikin birni Tel Aviv, inda mutane suka fito daga motocinsu domin yin ta kansu. …
Rundunar Sojin Isra’ila ta fara gudanar da bincike kan yadda na’urorin tsaronta suka gaza daƙile wasu rokoki biyar da kungiyar Hezbollah ta harba zuwa birnin …
Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 349, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,272 – Yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan …