Kano, Labarai Shugaban ƙaramar hukumar Gwale ya yi barazanar sauka daga kujerarsa a Kano Posted onDecember 12, 2024December 12, 2024 Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale, Abubakar Muazu Mojo ya yi barazanar ajiye aikinsa na shugabancin karamar hukumar muddin ba’a sauya masa Daraktan Mulki, DPM, na karamar …