Gwamnatin Kano, Labarai Ana Wata: Gwamnatin Kano Tayi Rinton Aikin Ginin Asibitin KAFIN MAIYAKI – In Ji Shugaban APC Posted onJune 28, 2024June 28, 2024 Muna janyo hankalin al’ummar wannan Jiha da suyi watsi da wannan farfaganda ta rinton aiki da jami’an gwamnatin Nnpp suka fitar akan samar da wannan …