Al amuran Yau Da Kullum, Labarai An sayar da kifi mai nauyin kilogiram 240 a kan Naira biliyan 4.5 ($3.2m) a Japan Posted onJanuary 6, 2026January 6, 2026 An kama kifin nau’in bluefina tuna mai nauyin kilogiram 243 ne a gaɓar tekun Oma a arewa maso gabashin Japan, kuma wani kamfani Kiyomura Corp …