Labarai, Saudiyya Labari Mai Dadi! Sheikh Zain Al-Abidin ya zama sabon ma’ajin mukullin Ka’aba Posted onJune 29, 2024June 29, 2024 Iyalan Al Shaiba masu alhakin kula da ɗakin Ka’abah sun zaɓi Sheikh Abdul Wahab bin Zain Al-Abidin Al-Shaibi a matsayin wanda zai riƙe makullin ɗakin …