The Kingdom’s Ministry of Interior has released the final court decision in the corruption case against Lieutenant General Khalid bin Qarar Al-Harbi, a former Director …
Category: Saudi Arabia
Ofishin jakadancin Saudiyya a Nijeriya ya yi Allah-wadai da harin ta’addancin da aka kai kan al’ummar Mafa da ke karamar hukumar Tarmuwa a jihar Yobe. …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sauke shugaban hukumar alhazai ta Najeriya bayan koke-koke kan yadda aikin hajjin 2024 ya gudana Hukumomi a Najeriya na dab …
Iyalan Al Shaiba masu alhakin kula da ɗakin Ka’abah sun zaɓi Sheikh Abdul Wahab bin Zain Al-Abidin Al-Shaibi a matsayin wanda zai riƙe makullin ɗakin …
Saudiyya na son fara shigar da naman shanu da waken suya ƙasarta daga Nijeriya Alfijir labarai ta ruwaito Minista Mohammed ya shaida wa manema labarai …
Muhammad who is from Gumi Local Government Area of Zamfara State, reportedly handed over the money to the National Hajj Commission of Nigeria, NAHCON, to …
The first batch of 410 pilgrims from Kebbi State who performed this year’s Hajj in Saudi Arabia are back home. This is contained in a …
An ba da wannan umarnin ne sakamakon tsananin zafi da ake tunanin ya yi ajalin wasu alhazai a ranar Lahadi Alfijir labarai ta ruwaito gwamnatin …
A irin wannan ranar ce 9 ga watan Zul-Hijjah, SHEKARA ta goma bayan Hijira a Dutsen Arafat (ranar Arfa kenan) Annabi Muhammad S.A.W ya yi …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar Alhazan Najeriya, Alhaji Jalal Ahmad Arabi ya ce akwai yiwuwar hukumar ka iya mayar wa maniyyata rarar kuɗin da …
Hukumar Kula da Ganin Wata ta ƙasar Saudiyya, ta sanar da cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a ƙasar. Hakan na nufin za …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta kara kudin jigilar maniyyata aikin hajjin bana zuwa kasar Saudiyya da N1,918,032.91, inda ta sanya …
An bude shagon shan barasa a kasar Saudiyya, irinsa na farko a tsawon shekarau 70. Alfijir labarai ta rawaito an takaice shagunan ne ga jami’an …
Hakan na zuwa ne bayan watan Sha’aban ya cika kwana 29, inda dama watannin Musulunci ba sa wuce kwana 29 zuwa 30. Alfijir labarai ta …
An haramta yin buda baki a farfajiyar masallacin Makka da Madina. Alfijir labarai ta rawaito yayin da azumin watan Ramadan ke karatowa kasar Saudiyya ta …
Hukumomin kasar Saudiyya sun soke bizar dukkan fasinjoji 264 da babban jirgin saman Najeriya Air Peace ya yi jigilarsu a lokacin da suka isa kasar …
Wata cibiyar bincike ta gwamnatin Saudiyya ta ƙaryata wani rahoto a wani faifan bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, wanda ke cewa wani tsohon …
Yadda fitaccen dan kwallon kafar Duniya Cristiano Ronaldo ya caba ado da shigar Larabawa ya rike takobi. Yaya kuka ga wankan nasa. Allah ka haska …
Kafin sabon naɗin, Dr. Al-Sudais shi ne shugaban kula da harkokin masallatan biyu masu alfarma wanda daga bisani aka juya ta koma Babbar Hukumar kula …
Hukumomin Kasar Saudiyya sun bayyana tsare-tsaren da aka tanada a shirye-shiryen tunkarar Aikin Hajji na shekara mai zuwa. Alfijir Labarai ta rawaito sun bayyana cewa …