Kotu, Labarai Kotu Ta Tsare Shugaban KANSIEC da Wasu Hadimansa Kan Zargin Badakalar Biliyan ɗaya Posted onJanuary 28, 2026January 28, 2026 Daga Aisha Salisu Ishaq Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), …