DSS, Labarai Labari Mai Dadi: hukumar DSS ta kuɓutar da sakataren mulki na Karamar hukumar Kibiya a Kano Posted onMarch 25, 2026March 25, 2026 Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta sanar da kubutar da Sakataren Mulki na Karamar Hukumar Kibiya da ke Jihar Kano, Hon. Hamza Musa Durba, …