Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: DSS

IMG 111859 051125 1762337949530
DSS, Labarai

Hukumar tsaro ta DSS ta kori jami’anta 115

Posted onNovember 5, 2025November 5, 2025

Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta bayyana cewa ta sallami jami’anta fiye da 100 a tsakanin shekarar 2024 zuwa 2025, a wani yunƙuri na …

IMG 234859 09925 1757458154951
DSS, Labarai

Hukumar DSS ta warware tankiyar da ke tsakanin NUPENG da Dangote

Posted onSeptember 9, 2025September 9, 2025

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu nasarar warware tankiyar da ke tsakanin Matatar Dangote da Ƙungiyar Ma’aikatan Dakon Man Fetur da Gas ta …

FB IMG 1757237532003
DSS, Labarai

DSS ta bukaci X ta rufe shafin Sowore saboda sakon sukar Tinubu da ya wallafa

Posted onSeptember 7, 2025September 7, 2025

Hukumar tsaro ta farin kaya ta ƙasa (DSS) ta rubuta wasiƙa ga kamfanin X, tsohon shafin Twitter, tana neman a gaggauta rufe shafin Omoyele Sowore. …

FB IMG 1735991632008
DSS, Labarai

Hukumar DSS Da EFCC Zasu Lashe Man Fetur na Biliyan 2 a Motocin su a 2025

Posted onJanuary 4, 2025January 4, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar tsaron farin kaya DSS Da Kuma EFCC za su kashe naira biliyan biyu wajen zuba man fetur ga motocinsu a …

Sanata
DSS, Labarai

DSS sun fara binciken Sanatan Bauchi da ake zargi da alaka da ‘yan ta’adda

Posted onOctober 2, 2024October 2, 2024

Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta fara binciken Sanata a jihar Bauchi, Shehu Buba, bisa zargin yana da alaka da kasurgumin dan fashin daji, …

Sowore
DSS, English

Breaking:DSS Arrests Omoyele Sowore

Posted onSeptember 15, 2024September 15, 2024

The Department of State Services (DSS) has arrested the convener of #RevolutionNow Movement, Omoyele Sowore, at the Murtala Muhammed International Airport in Lagos. Sowore was …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

Wata Sabuwa! Bayan Cafke Shugaban NLC, Jami’an DSS Sun Yi Dirar Mikiya A Ofishin SERAP

Posted onSeptember 9, 2024September 9, 2024

Jami’an rundunar tsaro ta farin kaya DSS, sun kai samame ofishin kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta SERAP dake Abuja. Alfijir Labarai ta …

NLC Boss
DSS, Labarai

Yanzu-Yanzu: Hukumar DSS Ta Kama Shugaban NLC,  Ajaero

Posted onSeptember 9, 2024September 9, 2024

Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun kama shugaban Kungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) Joe Ajaero. Alfijir Labarai ta rahotanni sun baiyana cewa  an …

B8
DSS, English

BREAKING: Tinubu Sacks Bichi From DSS DG

Posted onAugust 26, 2024August 26, 2024

President Bola Tinubu has appointed Adeola Oluwatosin Ajayi as the new Director-General of the Department of State Services (DSS). Ajayi replaces Yusuf Magaji Bichi who …

FB IMG 1723765730373
DSS, Labarai

DSS Sun Kama Mataimakin Karamin Ministan Tsaron Najeriya Kan Zargin Ta’addanci

Posted onAugust 16, 2024August 16, 2024

Ana  zarginsa da hannu wajen taimakawa ta’addanci da sauran laifuka a yankin arewacin Najeriya. Alfijir labarai ta ruwaito Bashir Hadeija, na hannun daman karamin ministan …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Musanta Kai Samame Ofishin NLC

Posted onAugust 8, 2024August 8, 2024

Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotan cewa jami’anta sun kai sumame shelkwatar kungiyar kwadago ta kasa NLC. Alfijir labarai ta ruwaito bayanan …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Ce Ta Gano Manufar Masu Son Yin Zanga-Zanga A Nigeria

Posted onJuly 25, 2024July 25, 2024

Hukumar ta DSS ta ce tuni ta riga ta gano waɗanda suka kitsa ta da masu goyon bayan zanga-zangar, inda suka gargaɗe su da su …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

DSS ta yi gargaɗi kan gudanar da Zanga-zangar da aka shirya a ranar Demokuraɗiyya.

Posted onJune 12, 2024June 12, 2024

“Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bayar da gargadi game da zanga-zangar da aka shirya gudanarwa a gobe Laraba 12 ga watan Yuni, 2024, …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Gargaɗi Kungiyar Kwadago Kan Kudurin Shirya Zanga-zanga A Najeriya

Posted onFebruary 21, 2024February 21, 2024

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta yi kira ga ƙungiyar ƙwadago ta NLC da ta janye ƙudurinta na shirya zanga-zangar gama gari domin samun …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya DSS Ta Tsare Darakta A Kannywood Sunusi Oscar 442

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Rahotanni na bayyana cewa hukumar tsaro ta DSS ta cafke Sunusi Oscar 44 na masana’antar Kannywood, bisa furta kalaman barazanar kisa. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1706048157989
DSS, Labarai

DSS Sun Cafke Shugaban Kungiyar Miyatti Allah Kautal Hore Bello Bodejo

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, kan kafa rundunar sa-kai ta Fulani a jihar …

Screenshot 20230824 121744 com.facebook.katana edit 5855605960042
DSS, Labarai

Tirka-Tirka! Jami’an DSS Da Masu Gadi Sun Ba Hamata Iska A Asibiti

Posted onDecember 5, 2023December 5, 2023

An ba hamata iska tsakanin jami’an hukumar tsaro ta DSS da jami’an tsaron wani kamfani a Asibitin Kwararru na Jihar Edo da ke Benin. Alfijir …

IMG 20231103 WA0005
DSS, Labarai

Ta’addanci! Sojoji da DSS Sun Daƙile Yunƙurin wani Hare-haren Boko Haram a Kano.

Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023

Rundunar sojin ƙasa da haɗin gwiwar jami’an DSS sun daƙile shirin ƴan BH na kai wasu hare-hare a Birnin Kano. Alfijir Labarai ta rawaito Jami’an …

Screenshot 20230824 121744 com.facebook.katana edit 5855605960042
DSS, Labarai

DSS Ta Rufe Ofishin PDP Na Ondo Kan Neman Gwamnan Jihar

Posted onOctober 16, 2023October 16, 2023

Jami’an DSS da ’yan sanda sun rufe ofishin PDP na Ondo, inda jama’a ke neman gwamnatin jihar ta bayyana inda Gwamna Akeredolu ya shige Alfijir …

DSS, Labarai

DSS ta kama wata kan barazanar kai harin kunar bakin wake kan shari’ar kano

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Hukumar tsaro ta farin kayata ta DSS, ta kama Fildausi Musa Ahamadu, mai shekaru 23, bayan ta yi barazanar kashe kanta tare da kashe duk …

Posts pagination

1 2 3 ‹
© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab