Labarai, Yan Sanda Ƴan sanda sun cafke matar da ake zargi da kona mijinta da kishiyarta da ‘ya’yanta a Kano Posted onMay 13, 2026May 13, 2026 Rundunar ’Yan sandan jihar Kano ta kama wata mata mai suna Maryam Usman mai shekaru 32 bisa zargin banka wa ɗakin kishiyarta wuta a unguwar …