Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Yan Sanda

IMG 170755 16526 1778947692375
Labarai, Yan Sanda

Yan sanda sun gurfanar da Malam Baffa Hotoro kan zargin cin zarafin marigayi Sheikh Dahiru Bauchi

Posted onMay 16, 2026May 16, 2026

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta gurfanar da wani malamin addini a Kano, Sheikh Adam Zubair Adam wanda aka fi sani da Baffa Hotoro, bisa zargin …

FB IMG 1765809781140
Labarai, Yan Sanda

Ƴan sanda sun cafke matar da ake zargi da kona mijinta da kishiyarta da ‘ya’yanta a Kano

Posted onMay 13, 2026May 13, 2026

Rundunar ’Yan sandan jihar Kano ta kama wata mata mai suna Maryam Usman mai shekaru 32 bisa zargin banka wa ɗakin kishiyarta wuta a unguwar …

Labarai, Yan Sanda

An Tura Da Sabbin Kwamishinonin Ƴan Sanda Guda Biyu Zuwa Kano

Posted onFebruary 22, 2023February 22, 2023

Alfijr ta rawaito IGP Alkali Baba ya tura sabbin kwamishinonin ‘yan sanda biyu da mataimakan ‘yan sanda biyu zuwa Kano domin gudanar da ayyukan zabe. …

Labarai, Yan Sanda

Kotu Ta Wanke Shugaban Ƴan Sandan Najeriya IGP Alkali Baba

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito Justice Omotoso wanda ya yi amfani da sashe na 7 (6) na dokar ‘yan sanda ta shekarar 2020, wanda ya sanya wa’adin …

Labarai, Yan Sanda

Wani Jami’in Yan Sanda Mai Mukamin DPO Ya Rasa Ransa A Bakin Aiki

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’in ‘yan sanda makamin DPO ya rasa ransa yana cikin barci. Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tabbatar da mutuwar Mojeed Adebayo …

Labarai, Yan Sanda

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Ta Sake Korar Jami inta Bisa Samunsa Da Laifin Cin Zarafi, Rashin Da’a

Posted onAugust 13, 2022August 13, 2022

Alfijr Labarai Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kori Kofur Opeyemi Kadiri bisa samunsa da laifin cin zarafi, rashin da’a Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan …

Labarai, Yan Sanda

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Ta Kori Wani Jamininta Daga Aiki Sakamakon Zane Wani Da Bulala

Posted onAugust 8, 2022August 8, 2022

Alfijr Labarai Alfijir ta rawaito rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kori wani dan sanda mai suna Liyomo Okoi da aka gan shi yana dukan wani …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab