Kano, Labarai Ƙarfin Hali: An kama wasu matasa biyu bisa yunƙurin mika tabar wiwi ga daurarru a kotun Kano Posted onJanuary 7, 2026January 7, 2026 Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta ƙasa , reshen jihar Kano, ta kama wasu matasa biyu bisa zargin yunƙurin shigar da ƙwayoyi ga fursunoni …