Labarai, Shugaba Tinubu Abin Boye! Ƙungiyar Afenifere ta soki shugaban Najeriya kan fifita Yarabawa a muƙamai Posted onNovember 3, 2024November 3, 2024 Ƙungiyar kishin ƙabilar Yarabawa zalla ta Afenifere ta gargaɗi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kan abin da ta kira son kai da fifita ‘yan ƙabilar …