Kasashen Waje, Labarai Da Dumi Duminsa: Iran Ta Kama Wasu ‘Yan Leken Asiri Da Isra’ila Ana Zargin Su Da Shirya Tada Tarzoma. Posted onJanuary 13, 2026January 13, 2026 Daga Aminu Bala Madobi Hukumomin tsaron kasar Iran sun sanar da kama wasu mutane da ake zargin su da aiki a matsayin leken asiri da …