Kwankwasiyya, Labarai An kama Kanin Kwankwaso Da Wasu Kan Zargin Badakalar Samar Da Magunguna A Kananan hukumomin Kano Posted onAugust 21, 2024August 21, 2024 Hukumar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano ta kama Garba Musa Kwankwaso, dan uwa ga dan takarar shugaban kasa a …