Gwamnatin Nijeriya, Labarai Tallafi: Gwamnatin Najeriya ta ce ta raba Biliyan 330 ga magidanta 8.1 a Nijeriya Posted onSeptember 18, 2025September 18, 2025 Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta raba jimillar Naira biliyan 330 ga magidanta miliyan 8.1 a fadin Najeriya a karkashin shirin tallafin kuɗi (National …