Gwamnatin tarayya ta bayyana Litinin 16 ga watan Satumbar a matsayin ranar hutun Maulidi, don karrama bikin zagayowar ranar haihuwar Annabin tsira Muhammad (S.A.W). Alfijir …
Category: Gwamnatin Nijeriya
Gwamnatin Tarayya Ta ƙaddamar da cibiyoyin fasahar kere-kere da fasahar ICT a Garin Makurdi na jihar Benue da nufin samar da ayyukan yi 40,000 a …
Gwamnatin tarayya ta sanar da karin kudaden karbar Passport din Najeriya daga ranar 1 ga Satumba Alfijir labarai ta ruwaito hakan ya fito ne ta …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, (NMDPRA) ta yi barazanar ƙwace lasisin gidajen mai …
Wata kotu a kasar Faransa ta bada umarnin kwace jiragen fadar shugaban kasa guda 3. Financial Times ta wallaf cewa jiragen da kotun ta bada …
Ma’aikatar ayyuka na musamman da harkokin gwamnatocin tarayya ta janye takardarta mai dauke da kwanan watan Agusta 1, 2024, wadda ta bayyana yadda ake sayar …
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce yana da kyau gwamnatin tarayyata ta fahimci cewa shirye-shirye ko ƙudurorin da take ɓullo da su ba …
Gwamnatin Najeriya ta ce daga mako mai zuwa ne za a fara aiwatar da umarnin da ta bayar na dakatar da karbar haraji a kan …
Gwamnatin Najeriya ta amince cewa kudin tallafin man fetur zai kai Naira Tiriliyan 5.4 a shekarar 2024, duk da ikirarin da aka yi a baya …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta rage farashin man fetur da kudin wutar lantarki. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnan ya …
Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma na kasa, Mohammed Idris, ya ce gwamnatin tarayya ba za ta bayyana wuraren da za a sayar …
A wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X ranar Juma’a, ma’aikatar ta ce wannan tsari ne da ke ƙarƙashin Asusun Ba da Jari …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta yi barazanar gurfanar da shugabannin kananan hukumomi da kansilolin da aka samu …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnonin Najeriya sun amince da hukuncin da kotun koli ta yanke a kan yancin cin gashin kananan hukumomi, sun ce huta …
Fadar shugaban Najeriya ta mayar da martani game da wannan iƙirari na shugaban NNPP yayi, yana mai cewa Shugaban Ƙasa Tinubu na da alaƙa mai …
Fadar shugaban kasa ta musanta zargin da jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi na cewa gwamnatin tarayya na shirin kafa …
Gwamnonin Najeriya 36 sun yi watsi da naira 60,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi da gwamnatin tarayya ta ce za ta biya ma’aikatan ƙasar tun …
Daga Aminu Bala Gwamnatin tarayya ta kira wani taron gaggawa na kwamitoci uku kan sabon mafi karancin albashi ta hanyar Hukumar Kula da Ma’aikata ta …
Sai An samar da hanyoyin Samun Kuɗaɗen Shiga Ga Yan Najeriya kafin Mu Amince da Sabon Harajin intanet da Babban bankin Najeriya Ya ɓullo dashi. …
Gwamnati ta sha alwashin sanya ido da gudanar da bincike kan hauhawar farashin kayayyaki, tare da daukar tsauraran matakai kan duk kamfanonin da aka kama …