Kano, Labarai Dubun Wani Mai Gadin Kamfanin Takalma Ta Cika Kan Zargin Satar Miliyoyin Kudi A kano Posted onSeptember 3, 2024September 3, 2024 Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar kwato wasu miliyoyin kudi daga wajen wani mai gadin kamfanin Takalma na Asia Plastic dake unguwar Jogana …