Labarai FCCPC tace Barazanar Ficewa daga Najeriya ba zai hana mu hukunta shi ba Posted onMay 4, 2025May 4, 2025 Hukumar da ke sanya ido kan farashi da kare haƙƙin masu sayen kaya ta Najeriya (FCCPC), ta ce barazanar da kamfanin Meta ya yi na …