Al amuran Yau Da Kullum, Labarai Allah Daya! Dan Majalisar Wakilai ya gwangwanje ƴarsa da kyautar mota don murnar kammala sakandire Posted onJuly 21, 2024July 21, 2024 Mamba mai wakiltar mazabar Pankshin/Kanke/Kanam, Yusuf Gagdi, ya baiwa ƴarsa kyautar dalleliyar mota kirar Lexus RX, crossover SUV, domin murnar kammala karatun sakandire tare da …