Ibtila i, Labarai Zakaran da Allah ya nufa da cara! Yadda wani matashi ya shiga wasu ibtila’i amma basu kashe burukansa ba Posted onMarch 19, 2025March 19, 2025 Nuraddin ya fuskanci manyan jarabawa guda biyu a rayuwar sa—hatsarurruka da suka bar shi da nakasa, amma bai bar hakan ya hana shi ci gaba …