Gwamnan ya umarci Ma’aikatar Lafiya ta Kano da ta tabbatar an ba dukkan waɗanda hatsarin ya rutsa da su kulawar lafiya kyauta Gwamnan Kano, Abba …
Gwamnan ya umarci Ma’aikatar Lafiya ta Kano da ta tabbatar an ba dukkan waɗanda hatsarin ya rutsa da su kulawar lafiya kyauta Gwamnan Kano, Abba …
Wani mummunan ibtila’in gobara da ya faru a kasuwar kayan abinci ta Singa a jihar Kano, da kusan karfe uku na daren Lahadi ta haddasa …
’Yan bindiga sun sace tsohon ɗan majalisar jihar Ogun, Moruf Musa, a Ibiade da ke ƙaramar hukumar Ogun Waterside ta jihar ranar Talata. Musa, wanda …
Mutane biyu sun rasu, wasu 16 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da wata tankar mai da wasu motoci guda biyar …
Rundunar ‘yansanda a jihar Kebbi ta tabbatar da afkuwar fashewar bam da sanyin safiyar Talata a babban asibitin Bagudo, da ke karamar hukumar Bagudo ta …
Rushewar gini yayi sanadiyar mutuwar uwa da ƴaƴanta uku a karamar hukumar Zaria da ke jihar Kaduna. Alfijir labarai ta rawaito marigayiya Malama Habiba Nuhu …
Wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna ya yi hatsari, inda wasu daga cikin kacar sa suka kwace suka fadi. Har yanzu …
Ana fargabar mutane da dama sun mutu sakamakon fashewar wata tankar mai a unguwar Dan Magaji da ke Zariya, Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne …
Wasu gungun ƙudan zuma sun kai hari tare da tarwatsa ɗaliban da ke rubuta jarrabawar Hukumar da ke shirya jarrabawar kammala sakandare ta ƙasa ta …
Gobara ta tashi Jami’ar Northwest a Kofar Nassarawa Kawo yanzu haka hayaƙi ya turniƙe ginin Ado Bayero dake Kofar Nassarawa in da jami’ar ta Northwest …
Hukumar kiyaye hadurra ta Kasa (FRSC) ta ce mutum tara sun rasa rayukansu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani hadarin mota da ya …
Nuraddin ya fuskanci manyan jarabawa guda biyu a rayuwar sa—hatsarurruka da suka bar shi da nakasa, amma bai bar hakan ya hana shi ci gaba …
Daga Aminu Bala Madobi Alfijir Labarai ta rawaito wani jariri ya mutu har lahira a birnin Paris a ranar litinin bayan da mahaifiyarsa ‘yar shekara …
Gwamnatin Jihar Kwara ta bayyana damuwarta kan ambaliyar rowa a gonakin shinkafa da dama a Shonga, da ke karamar hukumar Edu ta jihar. A wata …
Wasu mutum 19 daga Jihar Kano sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota a yankin Kwanar Maciji da ke Ƙaramar Hukumar Pankshin, a Jihar …
Daga Aminu Bala Madobi Motar mallakin Kano Line ce, wadda ta taso daga Kano Zuwa Kaduna tayi hadarin ne a Makarfi kuma kawo izuwa yanzu …
Sabon shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano AKCOE hadin gwiwa da jami’ar tarayya da ke Dustin-ma a jihar Katsina …
An sami rudani a jihar Gombe a ranar Kirsimeti yayin da wani direban motar haya da ya kasa sarrafa motarsa inda ya kunna kai masu …
Wasu bama-bama da ake zargin ‘yan bindiga ne suka dasa sun tashi a yankin Bassa, karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. Bama-bamai sun kashe kashe …