Al amuran Yau Da Kullum, Labarai Ƙungiyar PNGI ta yabawa RMAFC kan sauye-sauyen harkokin kuɗi da ƙoƙarin haɓaka haraji ƙarƙashin Dr. Mohammed Bello Shehu Posted onApril 17, 2026April 17, 2026 Ƙungiyar Progressive Next Generation nitiative (PNGI) ta yaba wa Hukumar Tattara Haraji, Rarraba Kuɗi da Tsare-tsaren Kuɗi ta Ƙasa (RMAFC) ƙarƙashin jagorancin shugabanta, Dr. Mohammed …