Ilimi, Labarai Hukumar UBEC ta fara aiwatar da shirin inganta ilimin bai daya ga makarantu 111 Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024 Gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin inganta karatun bai daya a fadin makarantu 111 na kasar nan. Alfijir labarai ta ruwaito shugaban hukumar kula …