Labarai, Shugaba Tinubu Akwai buƙatar a inganta rayuwar malaman makaranta – In Ji Remi Tinubu Posted onOctober 5, 2025October 5, 2025 Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta ce malaman makarantu mutane masu daraja da suka cancanci yabo da ƙarƙafa gwiwa. Remi ta bayyana haka ne …