Labarai, Saudi Arabia Wasu Kamfanoni A Saudiyya Sun Ƙara Farashin Kashi 33% Kan Wasu Kayayyaki Posted onJanuary 2, 2023January 2, 2023 Alfijr ta rawaito galibin kamfanonin kiwo a kasar ta Saudiyya sun kara farashin kayayyakin kiwo, wanda ya kai kashi 33 cikin dari, wanda ya fara …