FRSC, Labarai Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Mayar Da Miliyan 3.2 ga Iyali Wata Da Ta Yi Haɗari Posted onJanuary 25, 2023January 25, 2023 Alfijr ta rawaito hukumar Kiyaye Haɗɗura ta Ƙasa, FRSC, reshen jihar Kogi a ranar Talata ta mayarwa iyalin wata da ta yi haɗari a jihar, …