Labarai, NAFDAC NAFDAC Ta Bada Umarnin Janye Wani Sabulun Wanka Daga Kasuwannin Nijeriya Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta sanar da janye duk wani sabulun wanka na Dove mai …