Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: NAFDAC

FB IMG 1759500878441
Labarai, NAFDAC

NAFDAC ta rufe manyan kantunan ƴan China biyu a Abuja da wasu shaguna 8

Posted onOctober 3, 2025October 3, 2025

Hukumar kula da abinci da magunguna ta ƙasa NAFDAC ta rufe manyan kantunan ƴan China biyu da ke yankin Jabi, Abuja saboda karya dokar siyar …

NAFDAC
Labarai, NAFDAC

NAFDAC Ta Bada Umarnin Janye Wani Sabulun Wanka Daga Kasuwannin Nijeriya

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta sanar da janye duk wani sabulun wanka na Dove mai …

IMG 20240218 124715
Labarai, NAFDAC

Hukumar NAFDAC Ta Garƙame Shagunan Masu Magani A Kano

Posted onFebruary 18, 2024February 18, 2024

Daga Amina magaji Muhammad Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta rufe fiye da shaguna guda ɗari bakwai na masu …

Labarai, NAFDAC

NAFDAC Tayi Gargaɗi Kan Wasu Gurbatattun Kayan Abinci Da Ke Yawo A Kasuwanni

Posted onAugust 20, 2023August 20, 2023

“Ba za mu iya yin magana game da amincin abinci da ba a sayar da su a kasuwa ba, saboda ba mu san inda suka …

Labarai, NAFDAC

NAFDAC Ta Yi Gargadi Kan Wani Sukari Da Ake Shigowa Da Shi Nijeriya

Posted onJuly 5, 2023July 5, 2023

Hukumar da ke kula da ingancin abinci da magunguna ta Nijeriya NAFDAC ta gargadi ‘yan Nijeriya kan wani nau’in sukari wanda ake shiga da shi …

Labarai, NAFDAC

NAFDAC Ta Gargadi Ƴan Nijeriya Kan Wani Gurbataccen Lemon Kwalba Na Sprite

Posted onJune 28, 2023June 28, 2023

NAFDAC ta kuma za ta gudanar da cikakken bincike a wajen da ake samar da lemon don gano ta inda ya gurbata. Alfijir Labarai ta …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab