Arewa, Labarai Lokaci yayi da Arewa za mu kauda azzaluman ‘yan siyasa – In Ji Darakta Aminu Saira Posted onMarch 27, 2026March 27, 2026 Sanannen Daraktan finafinan masana’antar Kannywood, Malam Aminu Saira, ya koka game da halin taɓarɓarewar al’amura da Nijeriya ta tsinci kanta a ciki musamman a shiyyar …