Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Arewa

IMG 20250415 100650
Arewa, Labarai

Budaddiyar Wasika Ga Prof Shehu Abdullahi Maaji Shugaban Hukumar Northwest Development Commission

Posted onApril 15, 2025April 15, 2025

Assalamu Alaikum Yayana Professor Shehu Abdullahi Maaji ina taya ka murna da Allah ya baka wannan matsayi mai girma na shugaban hukumar cigaban arewa maso …

IMG 20250301 232537
Arewa, Labarai

Labari Mai Dadi: Yadda farashin kayan abinci ya sauka a kasuwannin Arewa

Posted onMarch 1, 2025March 1, 2025

Yawan shigo da kayan amfanin gona da aka yi a baya-bayan nan shi ma ya taimaka wajen faɗuwar farashin. Farashin kayayyakin abinci kamar masara da …

FB IMG 1729698661292
Arewa, Labarai

Sama da mutun Miliyan 60 a Arewa Suka Nuna goyon Bayansu ga Shugaba Tinubu domin ya cigaba da mulki 2027

Posted onFebruary 7, 2025February 7, 2025

Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta bayyana cewa Sama da mutanen Arewa Miliyan 60 Suka Nuna goyon Bayan Su ga Shugaban Kasa Bola Tinubu domin ya …

Gwamna Sule
Arewa, Labarai

Gwamnan Nasarawa Ya Kori Sakataren Gwamnati Da Kwamishinoni Tare Da Masu Bashi Shawara

Posted onJanuary 3, 2025January 3, 2025

Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya rusa Majalisar Zartarwar Jihar tare da korar Sakataren Gwamnatin Jihar, Barista Muhammad Aliyu-Ubamdoma da kuma dukkanin hadimansa na musamman. …

NBS
Arewa, Labarai

Ibtila’i! Mutane Miliyan 1,134,828 suka zama yan gudun hijira a Najeriya

Posted onDecember 10, 2024December 10, 2024

Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta ce kimanin mutane 1,134,828 sun zama yan gudun hijira a Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito a wani rahoto da …

Zulum
Arewa, Labarai

Zamu haɗa kai da sauran gwamnonin Arewa da yan majalisu domin yakar ƙudirin dokar sabon haraji – In ji Gwamna Zulum

Posted onNovember 29, 2024November 29, 2024

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa gwamnatinsa tare da goyon bayan sauran gwamnonin Arewa za su hada kai da ‘yan majalisun …

IMG 20240818 WA0168
Arewa, Labarai

ATR Ya Horar Da Manoma 5,000 Dabarun Amfani da Takin Gargajiya a Jigawa.

Posted onAugust 18, 2024August 18, 2024

Daga Hotpen A wani bangare na inganta walwala da zamantakewar jama’a, Kamfanin hada-hadar noma na ATRI Commodities Nigeria Ltd ya horar da manoma kimanin 5,000 …

FB IMG 1720596175517
Arewa, Labarai

Mun Shirya Mika Kudirin Hukumar Cigaban Arewa Maso Yamma Don Amincewar Shugaban Kasa – In Ji Sanata. Barau

Posted onJuly 10, 2024July 10, 2024

Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau I. Jibrin, ya bayyana fatansa na amincewar shugaba Bola Ahmed Tinubu kan kudurin dokar hukumar raya yankin arewa maso yamma …

Screenshot 20240427 105932 Facebook
Arewa, Labarai

Tsarabar Da Gwamnonin Arewacin Nijeriya 10 Suka Samo A Ziyarar Da Suka Kai Amurka

Posted onApril 27, 2024April 27, 2024

Jihohin arewacin Nijeriya su ne suka fi fama da matsalar tsaro, inda ‘yan bindiga da masu sace mutane domin neman kudin fansa, suka addabi yankin, …

FB IMG 1712825798625
Arewa, Labarai

Mun Yi Nadamar Zaben Bola Tinubu — In Ji Dattawan Arewa 

Posted onApril 11, 2024April 11, 2024

Kungiyar Dattawan Arewa, NEF, ta bayyana nadamar ta ta goyon bayan Shugaba Bola Tinubu a zaben 2023. Alfijir labarai ta rawaito kakakin NEF, AbdulAziz Suleiman, …

FB IMG 1693222967061
Arewa, Labarai

Dattawan Arewa Sun Yiwa Shugaba Tinubu Martani Kan Wutar Lantarki

Posted onApril 5, 2024April 5, 2024

Dattawan Arewa ga Tinubu: Ƴan Nijeriya ba za su iya biyan Naira miliyan 1,971,000 kuɗin wuta a shekara ba Alfijir labarai ta rawaito kungiyar Dattawan …

IMG 20240314 142533
Arewa, Labarai

Kungiyar Matasan Arewa Ta Aikewa Da Shugaban Majalisar Dattawa Budaddiyar Wasika Akan Sanata Ningi

Posted onMarch 14, 2024March 14, 2024

Kungiyar Matasan Arewa Ta bada Kwanaki Uku A janye Dakatarwar da aka yiwa Sen Abdul Ningi Ko Kuma Su shiga Zanga-zanga A Jihohin 19 da …

IMG 20240225 113758
Arewa, Labarai

Lokaci Yayi Da Za a Koma A Sake Tsarin Kasa, Shugabanni Sun Gaza A Najeriya — In Ji Kungiyar Dattawan Arewa

Posted onFebruary 25, 2024February 25, 2024

Kungiyar Dattawan Arewa NEF, ta bayyana cewa lokaci ya yi da za a koma kan teburin dubi domin ceto Najeriya. Alfijir labarai ta rawaito Shugaban …

IMG 20240204 064944
Arewa, Labarai

Muna Goyon Bayan A Raba Nijeriya – In Ji Shugaban Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa

Posted onFebruary 4, 2024February 4, 2024

Shugaban ƙungiyar gamayyar kungiyoyin matasan arewa Ashiru shariff Nastura yayin da yake tattaunawa da manema labarai ya jaddada goyon bayan su da a zauna a …

IMG 20240121 231511
Arewa, Labarai

ACF ta ki amincewa da shirin mayar da FAAN da CBN daga Abuja zuwa Lagas

Posted onJanuary 21, 2024January 21, 2024

Kungiyar tuntuba ta Arewa (ACF) ta koka kan shirin mayar da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) da wasu sassan babban …

IMG 20231206 WA0052
Arewa, Labarai

BUDADDIYAR WASIKAR MAJALISAR MATASAN AREWA ZUWA GA SHUGABA BOLA AHMAD TINUBU

Posted onDecember 6, 2023December 6, 2023

Mai Girma Shugaban Kasar NajeriyaMr. Bola Ahmed Tinubu, GCFR Yallabai, SHUGABAN JAM’IYYARKU TA APC NA KASA NA MATUKAR KOKARI WAJEN GANIN YA KWACE KUJERAR GWAMNATIN …

📸Rariya
Arewa, Labarai

Kungiyar Dattawan Arewa Ta Magantu Kan Rikicin Dangote Da BUA, Gwamnan Zamfara Da Matawalle

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Dole A Sasanta Tsakanin BUA Da Dangote Da Kuma Rikicin Dake Tsakanin Matawallen Maradun Da Dauda Lawal Dare; Cewar NEF Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar …

Arewa, Labarai

Arewa Hero’s Award An karrama Gwamna Zulum Ribado Ali Nuhu Ahmed Musa, da sauran

Posted onSeptember 9, 2023September 9, 2023

shahararren jarumi, Ali Nuhu; Dan wasan Super Eagles, Ahmed Musa; da kuma Bishop na darikar Katolika na Sokoto, Matthew Kukah, an zabe shi a matsayin …

Arewa, Labarai

Arewa Oil & Gas Ta Ƙaddamar Da Sabon Shugaban AROGMA Yayin Babban Taronsu A Kano

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

A yau, mun samu wani ƙarin gagarumin ci gaba a tarihin fannin makamashi,” Alfijir Labarai ta rawaito Ƙungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta …

Arewa, Labarai

Abinci Da Ake Nomawa A Arewacin Nijeriya Ya Isa Ciyar da Mutanen Ƙasar nan. Inji Farfesa

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Daga Abubakar M Taheer Shugaban Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutse Farfesa Abdulkarim Sabo Muhammad ya bayyana irin damarmakin da Arewacin kasar ke dashi wajen noma …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab