Kano, Labarai Da Dumi Duminsa: Gwamna Yusuf ya sauke Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu da nan take. Posted onMarch 26, 2026March 26, 2026 Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu da …