Labarai, Shugaba Tinubu Shugaban Najeriya ya sake magantuwa a kan ƙudurin gyaran haraji da ya kai majasa Posted onNovember 1, 2024November 1, 2024 Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce ba zai janye ƙudurin dokar gyaran haraji daga gaban majalisar dokokin ƙasar ba, duk kuwa irin irin ce-ce-ku-cen da …