Kasashen Waje, Labarai Mutum sama da 1,500 sun rasa mazauninsu a Sudan sakamakon taɓarɓarewar tsaro – In Ji MDD Posted onNovember 3, 2025November 3, 2025 Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Duniya (IOM) ta sanar cewa mutum 1,205 ne suka rasa matsugunansu daga biranen Bara da Umm Ruwaba a …