Jigawa, Labarai Labari Mai Dadi: Gwamnatin Jigawa Za Ta Bayar Da Maganin Hawan Jini Da Suga Kyauta Posted onApril 7, 2025April 7, 2025 Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta bullo da shirin bada magani kyauta ga masu cutar siga da hawan jini da kuma sikila. Alfijir Labarai …