Al’umma a kauyen Sumore da ke Ƙaramar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa sun shiga yanayin alhini bayan mutuwar wata mata mai shekaru 30, Adama Hannafi, …
Al’umma a kauyen Sumore da ke Ƙaramar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa sun shiga yanayin alhini bayan mutuwar wata mata mai shekaru 30, Adama Hannafi, …
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta bullo da shirin bada magani kyauta ga masu cutar siga da hawan jini da kuma sikila. Alfijir Labarai …
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da kudurin kasafin kudi na shekarar 2025 na sama da naira biliyan 698 na ayyukan gwamnatin jihar da kuma …
Kwana ɗaya bayan rasuwar majaifiyar Gwamnan Jigawa, Umar Namadi ya rasa babban ɗan sa a haɗarin mota Sakataren yaɗa labarai na gwamnan, Hamisu Gumel ne …
Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi, rasuwa. Ta rasu da safiyar ranar Laraba, 25 ga watan Disamba, …
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan ayyuka na musamman, Auwalu Danladi Sankara bisa zargin da hukumar Hisba ta jihar Kano ta …
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta amince tare da damƙa ƙudirin ƙirƙiro Hukumar Inganta Tsarin Karatun Tsangaya, domin magance yawaitar yaran da ke gararamba ba su …
Mai shagon ya zargi saurayin da sace masa kayan shayi a garin Jigawar Tsada da ke Karamar Hukumar Duse a Jihar Jigawa. Alfijir Labarai ta …
The Jigawa State Government has inaugurated an 11-member Taskforce Committee for the retrieval of Government Official Plate numbers. Inaugurating the Committee, the Secretary to the …
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ne ya yi wannan kiran a lokacin kaddamar da ayyuka daban-daban da ofishinsa ya jagoranta wanda aka gudanar a dandalin …
Akalla mutane 14 ne suka mutu huɗu sun jikkata a wani hatsarin mota da ya auku inda wata tirela da wata mota kirar Toyota Hiace …
Gwamnatin Jihar Jigawa tace ta kwace dazukan gwamnati a hannun jama’a, za kuma a bada aron su ga jama’a domin yin noma. Alfijir labarai ta …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya dakatar da kwamishinan kasuwanci na jihar, Alhaji Aminu Kanta, bisa zargin karkatar da wasu …
Wasu ‘yan bindiga da a san ku su wane ne ba sun kai hari gidan shugaban ƙaramar hukumar Kiyawa da ke jihar Jigawa tare sace …
Gwamna Malam Umar Namadi ya amince da nadin shugabannin hukumomi 11. Alfijir Labarai ta rawaito Dr. Ya’u Ahmed Sara malami ne shi a Jami’ar Bayero …
Wasu ɓarayi ne sun kai hari a matatar ruwa ta Birninkudu da ke karamar hukumar Birninkudu a jihar Jigawa, inda suka lakaɗa wa ma’aikata duka …
Rundunar yan sandan jahar Jigawa ta samu nasarar cafke wani matashi mai suna Nura Abubakar mai shekaru 24 mazaunin unguwar Gada a karamar hukumar Kazaure …